WEBDEVELOPMENT Â Hada website tamkar hada gida ne, wani abune wanda muke bukata nazari da tunani. Kamar yanda muka sani kafin a gina gida ana bukatar fili, haka ginin website shima muna bukatar server, a ginin gidan muna bukatar masu ginin gidan haka a website muna bukatar web developers. Sune masu tsarawa, rubutawa dokuma hadawa. Â Web developers Sukan yi amfani da HTML, CSS da Javascript wajan gina website dinsu. Hakan yasa muka tsara darasi na mu samman domin koyar daku yanda ake hada website cikin harshen hausa. Mun gina wannan darasin cikin sauki tare da bayani dalla-dalla, kaso 80% cikin wanna darasin pratical ne. Zamu koyi yanda ake gina website, yanda ake masa ado wato styles tarÄ™ da yanda ake bashi functionalities. Â In har ka shirya canja rayuwarka ko kuma ingantatat ta hanyar fara web development. Mun shirya tsaf a skillspax.com domin baka wamnnan damar. Â WEB DEVELOPMENT HAUSA COURSE A manhajar skillspax kade. Â
Learn and Earn
Courses you might be interested in
-
15 Lessons
-
5 Lessons
-
7 Lessons
-
29 Lessons